Wednesday 3 January 2018

RAGE KIBA



mace ko namiji kiba ko tumbi kalubalene babba wajen jin dadin gudanarda rayuwa musamman idan akazo maganar mu'amalar aure nan kam masu kiba saidai suga anayi

Agwada wannan tsumin maganine da ya Dade a kasashen larabawa ana amfani dashi dan haka a jarrabashi zuwa kamar wata daya anasha ya kamata ya zama kullum akalla asha sau Biyu wato dare da safiya kafin aci abinci

Yanda ake hadashi
Cocumber za a yanyanka sai ahada da danyar citta amatsa lemeon tsami da ruwan na'a na'a adan kara ruwa kadan sai a markada atace ruwan


No comments:

Post a Comment

                                      DAREN AMARCI 1&2 DOWNLOAD